
Song
Tchiani Jagoran Nijar
Noura Hamza · 1 play
male vocals, traditional Kalangou style, praise song, strong rhythmic beats, call and response, Hausa and Zarma influences, patriotic, respectful, prayerful, heroic themes
Lyrics
Intro
Ni Noura mai waka ne ke yabonka, Tchiani jagoran Nijar!
Verse
Général Abdourahamane Tchiani, jarumi mai kishin kasa,
Ya kawo tsaro, ya kawo sauyi, a cikin Nijar munji dad'i.
Chorus
Mun gode, mun yi murna, ga shugabanmu mai albarka,
Tchiani jagoran Nijar, mu na tare da kai har abada.
Verse
Kishin kasa a zuciyarsa, babu kamar shi a Nijar,
Da addu'a muke yi masa, Allah Ya kara masa iko.
Chorus
Ni Noura mai waka ne ke yabonka, Tchiani jagoran Nijar!
Mun gode, mun yi murna, ga shugabanmu mai albarka,
Tchiani jagoran Nijar, mu na tare da kai har abada.
Bridge
(Kira) Tchiani, jagora, (Amsa) Tchiani, jagora,
(Kira) Tchiani, ka kawo zaman lafiya, (Amsa) zaman lafiya a Nijar.
Chorus
Ni Noura mai waka ne ke yabonka, Tchiani jagoran Nijar!
Mun gode, mun yi murna, ga shugabanmu mai albarka,
Tchiani jagoran Nijar, mu na tare da kai har abada.
Outro
Tchiani jagoran Nijar, farin cikinmu a kullum!
Remix this song
More songs
View all
Falling Manjimmy ing
Dulcele HristoaseBoata Florina
Canto CelestialLuiz Ferreira da Silva
Walay Lain Pavineyard crafts
Slow-Burning Flamey kim
Beato L'UomoDavid Di livio
Siempre Vas a EstarZoe Miho
Eighty-Five Years of Love and GraceDonovan Smiley
La Unión de los PutysAna maria Gonzalez blanco
Cielos Abiertosveto a saber